Manyan Labarai A Yau
Jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), sun tsare tsohon shugaban kamfanin man fetur na kasa (NNPCL), Mele Kolo Kyari, bayan fara bincike.
'Yan ta'addan ISWAP sun kai farmaki a wani sansanin sojoji da ke jihar Yobe. 'Ƴan ta'addan sun hallaka sojojo tare da lalata kayayyakinsu masu yawa a harin.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya tabo batun wanda zai gaje shi a kujerar gwamnan jihar. Ya nuna cewa ba shi da hurumin yanke wannan hukuncin.
APC ta samu ƙaruwa da tsohuwar ƴar takarar mataimakiyar gwamna a inuwar PDP, Dr Emana Ambrose-Amawhe ta sauya sheka zuwa jam'iyya mai mulki a Kuros Riba.
Gwamnatin jihar Kano ta tanka kan zarge-zargen da tsohon sakataren gwamnatin jihar ya yi a kanta. Ta ƙalubalance shi da ya fito fili ya gabatar da hujjarsa.
Tsohon dan majalisar wakilai a jihar Katsina, Usman Bugaje, ga taso gwamnatin Bola Tinubu a gaba. Bugaje ya ce gwamnatin ta gaza magance matsalo ko ɗaya da ta gada.
Wasu tsagerun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Sokoto. 'Yan bindigan sun hallaka mutanen da ba su ji ba, ba su gani ba.
Shugaban Bola Tinubu ya bukaci gwamnonin Najeriya da su maida hankali kan sauke nauyin da ke kansu. Ya bukaci su yi watsi da masu kokarin karkatar musu da hankali.
Tsohon mai ba mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, shawara kan harkokin siyasa, Hakeem Baba-Ahmed ya yi kalamai masu kaushi kan gwamnatin Muhammadu Buhari.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari