Malaman Makaranta
Gwamnatin jihar Bauchi za ta fara biyan ɗalibai mata kuɗaɗe a kowane zangon karatu domin ƙarfafa musu gwiwa su riƙa zuwa makaranta a ƙarƙashin shirin AGILE.
Gwamnatin jihar Ogun karkashin shugabancin gwamna Dapo Abiodun ta bayyana cewa ta ɗauƙi sabbin malaman makaranta 1,000 kuma tana shirin ɗaukar wasu.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya yi alkawarin inganta rayuwar malaman makaranta yayin da ake bikin ranar malamai ta duniya a yau Alhamis 5 ga watan Oktoba.
Wani malamin jami'a ya bayyana yadda 'yan Najeriya ke cikin bakin tashin hankali bayan da gwamnatin Tinubu ta abyyana cire tallafin man fetur a kwanan nan.
An bayyana yadda jami'a ta kori malamanta bayan kama su da laifin aikata lalata da dalibai da kuma karbar kudi a hannun daliban don haurar da su.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya ba da umarnin dakatar da wasu shugabannin makarantun sakandare guda biyu kan wasa da aikinsu bayan kai ziyarar makarantun.
Abdulrahman Sani Yakubu ya bada labarin ilminsa da aiki a kasar Saudi, ya na zaune aka yi masa tayin aiki a masallacin Ka'aba duk da ya na bakar fatan Najeriya.
Abubakar Gero Argungun A Cikin Sunnah Ya Taso Kuma Ya Koma Ga Allah Akan Sunnah, In Sha Allah. Wannan Bidiyon Shine Tafsirin Malam Na Karshe A Daren Laraba.
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya ba da umarnin rufe wata makaranta da aka tsinci gawar wani yaro a cikinta. Gwamnan ya bayyana hakan.
Malaman Makaranta
Samu kari