Malaman Makaranta
Bincike ya nuna ba gwamnatin Bola Tinubu tayi wa daliban sakandare karin kudi ba. Amma sabon shugaban kasar yana shan sukar jama’a a yayin da ake kukan babu.
'Yan sanda sun cafke dalibai su 10 da suka ci zarafin malami bayan ya hana su satar amsa a jarabawa a jihar Ogun, sun tare shi ne bayan an tashi a makaranta.
Hukumar gudanarwa ta jami’ar Usmanu Danfodiyo ta sanar da dage jarabawarta na zangon karatu na farko kan rashin biyan kudin makaranta daba bangaren dalibai.
A jihar Anambra an samu yaron gida ya kashe malamin jami’an da yake yi wa aiki, ya yi sanadiyyar mutuwar ubangidansa saboda sun samu sabani a kan dafa shinkafa
Gwamnan jihar Kano zai ba masu nakasa damar zuwa jami'o'in kasashen waje. Wani malami ya yaba da lamarin, ya ce tsari ne mai kyau domin su ma su na neman ilmi.
Rahotanni sun kawo cewa tsohon shugaban kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), Dipo Fasina, wanda aka fi sani da ‘Jingo,’ ya bata tun a ranar Asabar 1 ga watan Yuli.
Abubakar Aliyu Rasheed yana sha’awar ya zama Emeritus a harkar boko, dole ya yi murabus. Emeritus shi ne Farfesa da ya yi ritaya, amma ya cgaba da koyarwa.
Gwamnan Kano mai ci, Injiniya Abba Gida Gida ya soke karin girman da tsohuwar gwamnati ta Abdullahi Umar Ganduje ta yi wa wasu malaman makaranta a jihar Kano.
Ilahirin ahalin jami'ar ABU sun shiga jimami yayin da wani dalibin likitanci na ajin karshe ya kwanta dama. An bayyana irin tasirinsa da kuma irin kokarinsa.
Malaman Makaranta
Samu kari