Malam Ibrahim El Zakzaky
Ana zargin a kalla mutane hudu sun riga mu gidan gaskiya biyo bayan arangama tsakanin ayarin motoccin gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai da yan Shi'a a Kaduna.
Sheikh Mansur Sokoto ya fadi abin da ya gani wajen zaben 2023 a Sokoto. Shehin na Musulunci ya koka cewa an zo da dabaru domin hana mutsnr yin zabe a Sokoto
Mun tattaro abin da malamai suke fada bayan an ji labarin kotun shari’a ta yanke hukuncin kisan-kai a dalilin batanci ga Annabi SAW ga Abduljabbar Nasiru Kabara
Fitaccen jarumin barkwanci Aliyu Muhammad Idris wanda aka fi sani da Ali Artwork ya musanta labarin cewa ya shiga shi’a bayan bayyanar hotonsa da Shiek Zakzaky.
Abduljabbar Nasiru Kabara, wanda ake zargi da yin batanci ga Annabi Muhammad (SAW) ya zargi lauyansa da karbar N2m daga hannunsa, don bai wa alkali a sake shi.
Abduljabbar Nasiru Kabara ya dauki hayar Lauya, ya kai karar Gwamnati da kotun shari’ar Kano. Shehin bai samu yadda yake so ba, za a cigaba da yin shari’a.
Shehin Malamin Musulunci, Muhammad Mansur Ibrahim Sokoto ya yi magana game da hadarin kin mallakar katin zabe, ya yi kira da babbar murya a shafin Twitter.
'Yan shi'an sun fito tattaki da zanga-zanga inda bayanan da Legit.ng ta tattaro suka bayyana cewa sun fara tun daga Masallacin 'yan kaji da ke cikin Sabon Gari.
Sheikh Ibrahim El-Zakzaky, Shugaban Kungiyar Musulmai mabiya mazhabar Shi'a a Najeriya, IMN, ya zargin cewa jami'an tsaron da suka bude wuta a kansa da mabiyans
Malam Ibrahim El Zakzaky
Samu kari