Malam Ibrahim El Zakzaky
Rahotanni sun tabbata cewa, kotu ta wanke malamin mazhabar shi'an nan, Malam Zakzaky, daga zargin da ake masa tare da matarsa Zeenatu a yau a jihar Kaduna.
An tattaro cewa jami'an 'yan sanda a jihar Kaduna sun hana masu zanga-zangar neman a saki shugabansu, Sheikh Zakzaky aiwatar da nufinsu bayan sun tarwatsa su.
'Ya'yan shugaban ƙungiyar mabiya ɗariƙar shi'a, IMN, sun bayyana cewa suna cikin mawuyacin hali, ƙuncin rayuwa, da tashin hankali saboda tsare mahaifan su.
Sabon zanga-zangar da yan kungiyar nan na yan uwa Musulmai ta Shi'a ta gudanar ya yi sanadiyar rasa ran wani jami'in dan sanda a ranar Juma'a, 7 ga watan Mayu.
Shugaban kungiyar Shi'a a Najeriya da ke tsare na tsawon shekaru, ya yi rabon kayayyakin abinci ga mabukata a kasar duk da cewa yana garkame a gidan yari..
Lauyan dake jagorantar shari'ar Zakzaky da matarsa ya roki kotu da ta daina bata lokaci ta yankewa Zakzaky da matarsa hukuncin kamar yadda doka ta tanadar.
Kungiyar IMN ta bukaci gwamnatin tarayya ta yiwa mambobinta adalci da aka tsare tare da gaggauta sakin shugabansu shima da aka tsare shekarun da suka gaba.
Jami’an tsaron Najeriya sun cafke ‘Yan Shi’a a Birnin Tarayya Abuja da za su yi ta’adi. Rundunar ‘yan sanda ta yi kira ga mazauna birnin tarayya su su bi doka.
Kungiyar MURIC ta yabi Gwamnatin Jihar Kano na dakatar da Abduljabar Nasir-Kabara. MURIC ta bukaci a bude makarantar Shehin idan ya amince zai daina barambarama
Malam Ibrahim El Zakzaky
Samu kari