Matawalle
Kungiyar SERAP ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya dakatar da tsoffin gwamnoni da suka hada da Wike, Matawalle, Badaru da sauransu daga karbar fansho.
Daniel Bwacha wanda ya kasance na hannun daman dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya soki yadda Shugaba Tinubu ya rarraba ma'aikatu ga ministoci.
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya soki zabar tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle da Shugaban Kasa Bola Tinubu ya yi a matsayin ministan tsaro.
Kwamred Abdullahi Kaura, hadimin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya kirayi Gwamna Dauda Lawal Dare da ya yi murabus a kan mulki saboda rashin tsaro.
Hukumar DWI da ke rajin raya dimukradiyya ta bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya kafa dokar ta baci a jihar Zamfara don dakile 'yan bindiga da rashin tsaro.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya zargi Gwamna Dauda Lawal kan rashin tabuka komai a kan harkar tsaro, ya ce ba ya neman shawarar magabatansa.
Kakakin tsohon gwamnan jihar Zamfara, Anas Abdullahi Kaura ya yaba wa Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu bisa naɗa Bello Matawalle a matsayin muƙamin minista.
A lokacin da aka aka cire sunan Maryam Shetty, tsohon Gwamna Bello Matawalle zai iya rike kujerar Minista a gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, hakan ya jawo suka.
Wasu 'yan Arewa sun soki Bola Tinubu da cewa bai zabo masu wakilai na kwarai ba, an ce daga Kudu an dauko kwararru da su ka san aiki, an taro tarkace a Arewa.
Matawalle
Samu kari