Matawalle
Jigo a jam'iyyar APC kuma tsohon sakataren gwamnatin jihar Zamfara, Farfesa Abdullahi Shinkafi, ya riga mu gidan gaskiya a birnin tarayya Abuja a ranar Lahadi.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal Dare ya bayyana cewa akan basussuka yake tafiyar da harkokin mulkin jihar Zamfara. Hakan a cewarsa ya samo asali ne daga.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya karyata labarin da ke yawo cewa, hukumar EFCC na nemansa ruwa a jallo tun bayan da ya bar kan karagar mulki a kwanakin baya.
Ƴan sanda sun tabbatar da sun mayar da dukkanin motocin tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, da suka kwace gidajensa. Kotu ce ta umarci yin hakan.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara ya bayyana dalilin ganawarsa da Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da kuma yadda ya gana da Dangote, attajirin nahiyarmu ta Afrika.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya karɓi bakuncin tsohon gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, da shugaban kamfanin Ɗangote Group, Aliko Dangote.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Gusau jihar Zamfara, ta umarci jami'an tsaron jihar, da su fito da motocin da suka kwashe a gidan Bello Matawalle.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle, ya mayar da martani kan abinda ya kira da bita da kullin siyasa da ya ce sabon gwamna, Dauda lawal na yi masa.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya bayyana cewa tun kafin ya zama gwamnan jihar Zamfara ya siyo da yawa daga cikin motocinsa da aka kwace masa.
Matawalle
Samu kari