Jihar Legas
Jami'in NSCDC da ya yi katobarar 'Oga at the top', Shem Obafiaye ya samu karin girma zuwa mataimakin kwamnadan hukumar a Najeriya bayan shekaru 10.
Age Sulaiman ya maye gurbin ɗan majalisar Labour Party, Olukayode Doherty mai wakiltar mazaɓar Amuwo-Odofin ranar Laraba, 13 ga watan Disamba, 2023.
A ranar litinin ne cibiyar samar da wutan lantarkin Najeriya ta sake durkushewa, lamarin da ya jefa kasar cikin duhu. Ko a watan Satumba an samu irin hakan sau uku.
Hukumar kiyaye haɗurra reshen jihar Ogun ta tabbatar da mutuwar fasinjoji 10 a wani mummunan hatsari da ya auku da asubahin ranar Talata, 12 ga watan Disamba.
Akalla ma'aikata biyar ne daga hukumar LASTMA suka rasa aikinsu sakamakon samun su da laifukan da suka shafi cin hanci da rashawa. Haka zalika ana binciken wasu 14.
Kimanin ma’aikata 450 ne gwamnatin jihar Lagas ta sallama. Legit Hausa ta tattaro cewa an sallame su ne sakamakon aikin gyara da ake yi a ma’aikatar ruwa ta jihar.
Jarumar fina-finan Nollywood, Mercy Aigbe ta bayyana dalilin Musuluntarta inda ta ce shaukin soyayya ce ta kwashe ta bayan ta cire rai a samun kwanciyar hankali.
Rahotannin da muke samu yanzu na nuni da cewa babbar gadar Alapere ta rushe sakamakon wata tirela dauke da kwantena da ta hau kanta. Hakan ya shafi gadar mainland.
An tsinci gawar wata budurwa bayan ta je dakin otel domin shakatawa tare da saurayinta. Saurayin budurwar ya yi batan dabo bayan aukuwar lamarin.
Jihar Legas
Samu kari