Jihar Legas
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan halin da yan Najeriya suk atsinci kansu na matsin tattalin arziki. Shugaban kasar ya ce sauki nan tafe.
Kotun majistare a Lagas ta tura wasu matasa biyu Noah Tovohome da Rajay Zannu kan zargin kashe abokinsa a saboda buhunan shinkafa 36. Sun siyar da shinkafar.
Akalla mata biyu da wani jariri ake zargin sun makale yayin da wani gini mai hawa biyu ya rufta a yankin Ebute Meta da ke jihar Legas. Sai dai an ceto mace daya.
Shugaban Najeriya, Aiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya koma gida a jihar Legas domin yin hutun bikin kirsimeti, gwamna Sanwo Olu da mataimakinsa suka tarbe shi.
Shugaban cocin Glorious Mount of Possibility, Fasto David Kingleo Elijah, ya yi hasashen lokacin da kasar nan za ta rabe. Faston ya ce hakan zai faru kafin 2027.
Jami’an yan sanda sun kama wasu mutane biyu da ke yin jabun lemuka. SP Benjamin Hundeyin ya saki bidiyon kamfaninsu yayin da ake gudanar da bincike.
Atiku Abubakar ya bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya bari kalamansa su yi daidai da ayyukansa yayin da yake magana kan cafke wani marubuci.
Kotun Koli ta shirya raba gardama kan shari'ar zaben gwamnan jihar Legas a yau Talata inda ta tanadi hukunci kan shari'ar da LP da PDP ke kalubalanta.
Rundunar 'yan sanda a jihar Legas ta yi nasarar kama wani makanike mai suna Adedamola Oluwaseyi da zargin siyar da kayan motar da aka kawo masa gyara a Legas.
Jihar Legas
Samu kari