Labarin Sojojin Najeriya
Wani lamari mara dadi ya faru a barikin Alamala da ke Abeokuta, babban birnin jihar Ogun a ranar Litinin 12 ga watan Janairu yayin da wani soja ya bindige kansa.
Rundunar sojin Najeriya ta fito fili ta yi magana kan jami'in sojan da ya bindige kansa har lahira a jihar Ogun. Rundunar ta ce harbin na kuskure ne.
Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida mai ritaya ya ce ba ya tsammanin sojoji zasu kara katsalandar a harkokin siyasar Najeriya nan gaba.
Wata jami’ar rundunar sojin Najeriya da suna ogunleyeruthsavage1 a TikTok ta zargi wasu manyan jami’an sojoji da cin zarafinta saboda ta yi yarda su yi lalata.
Wasu sojoji guda biyu sun samu nasarar kama wani mutum da ya ke amfani da kakin soja wajen damfarar mutane a Nasarawa. Sun kama shi ne a garin Awe da ke jihar.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi magana kan rahotannin da ke yawo dangane da rashin ciyar da dakarun sojojin da ke yaki da yan ta'adda a jihar Zamfara.
Hakkokin sojojin da su ka mutu ko aka hallaka a filin daga zai fito bayan an cire rai. Shugaban hafsun sojoji ya ce tun 2011 iyalan jami'an tsaro ke jiran kudin.
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kame sojan da ya caccaki Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jihar Legas bayan ya dauki wani mataki kan sojan da ya saba doka.
A cewar tsohon mataimakin sufeta janar na 'yan sanda, Dabup Makama, sun sanar da jami'an tsaro cewa 'yan ta'adda za su kai hari Filato amma suka yi biris da rahoton.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari