Labarin Sojojin Najeriya
Rundunar tsaro Operation Safe Haven (OPSH) ta musanta rahotannin dake yawo kan cewa ta cafke kwamandanta bisa zargin yana da hannu a hare-haren jihar Plateau.
Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki kauyen Garam da ke jihar Neja inda suka yi garkuwa da mutum uku. Wannan shi ne karo na biyu da suke kai hari garin.
Hedikwatar rundunar tsaro (DHQ) ta sanar da cewa dakarun sojoji sun sheke yan ta'adda 6,886 da cafke 6,970 da ake zargi daga watan Janairu zuwa Disamban 2023.
Rundunar Sojojin Najeriya ta yi ram da jami'inta da ake zargi da kisan wani direban babban mota a hanyar Gamboru-Dikwa. Ta sha alwashin hukunta shi.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi wa ofisoshinta 112 karin girma zuwa mukamin janar. Hakan na zuwa ne bayan rundunar ta yi wa wasu manyan sojojin murabus a baya-baya.
Rundunar sojojin Najeriya ta yi wa Birgediya Janar 47 karin girma zuwa Manjo-Janar sannan ta karawa Kanar 75 mukamin Birgediya Janar, bayan ritayar Janar 113.
Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a ya yi muhimmin kira kan hanyoyin da za a bi domin magance da kawo karshen matsalar rashin tsaro a kasar nan.
Manyan shugabannin yan ta'adda sun gamu da ajalinsu a shekarar 2023. Shugabannin yan ta'addan sun yi kaurin suna wajen aikata ayyukan ta'addanci.
Ministan tsaro, Muhammad Badaru Abubakar, ya bukaci biyayya wajen liyafar da aka yi wa Janar 113 da aka yi wa ritaya. Bisa al'ada, a kan yi wa wasu sojoji ritaya.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari