Labaran Duniya
Wani matashi mai shekaru 29 mai suna Brandon Jacobs ya Sokawa wata direban tasi wuka bayan ta kai shi otal. Yace haka kawai ya tashi da bukatar kisan kai ranar.
Mamallakin kamfanin Twitter, Elon Musk, ya gyara ofisoshin kamfanin inda ya mayar dasu tamkar dakunan otal. Yace dole ne aiki tukuru ko ya sallami ma’aikacin.
Cordelia mace ce mai shekaru 59 a duniya kuma hanyar bayyana kanta na farko shi ne farcen ta da suka kai tsayin inci 12,mazauniyar yankin Virginia din a Amurka.
Jami’an ‘yan sanda na kasar Italiya sun yi ram da wani matashi wanda ba a san sunansa ba kan tuka mota kirar Ferrari amma ta bogi. Matashin yana da shekaru 26
Hukumar sadarwa da Najeriya, NCC, ta gargadi yan Najeriya game da amfani da wayoyin salula na wasu kamfanoni da ta ce suna da hatsari kuma ba su da lasisi.
Soyayya ruwan zuma wani lokacin ruwan maɗaci, wani saurayi ya raba gangar jikin budurwarsa da kanta kan wani abu da ake zaton yana da alaka da sihirin kuɗi.
Wani bawan Allah mai suna Choephel Norbu ya banka wa gidan cin abinci wuta saboda ya fushin da ya yi bayan an kawo masa wani abin daban da wanda ya bukata.
Tiantian Kullander, matashin wanda ya kafa kamfanin kudin intanet wato crytocurrency, Amber Group, ya rasu yana da shekaru 30 a duniya, ya rasu cikin barcinsa
Wani magidanci mai suna Mista Li a kudancin kasar Chana ya yi nasarar lashe cacar N13bn. Sai dai abun mamakin shi ne yadda yaki fadawa matarsa da ‘dansa 1 tilo.
Labaran Duniya
Samu kari