Labaran Duniya
Daliban da suka samu dawowa daga kasar Sudan inda ake gwabza faɗa, sun bayyana halin ƙuncin da suka tsinci kan su a ƙasar, kafin a dawo da su gida Najeriya.
Rahotanni sun tabbatar da ƙaramin ministan ƙwadago na ƙasar Uganda, Charles Okello Engola, ya gamu da ajalin sa, bayan sojan da ke tsaron lafiyar sa ya harbe sa
Rahotanni sun tabɓatar da sama da ɗalibai ƴan Najeriya 500, sun maƙale a iyskokin ƙasar Sudan da Egypt. Ɗaliban na cikin mawuyacin hali na rashin tabbas...
An harbi jirgin kasar Turkiyya da ya je kwashe ’yan kasar da suka makale a Sudan bayan bangarorin da ke yakar juna sun amince su kara tsagaita wuta na awa 72.
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar gogaggen dan jarida Peter Enahoro. Peter ya mutu ne a birnin Landan na ƙasar Burtaniya a ranar Litinin 24 ga Afirilun 2023.
Yaki ya yi kamari, Hukumomin Sudan sun nemi hana mutanen Najeriya barin kasarta. Ana cikin dar-dar a Sudan a sakamakon yakin da ya kaure tsakanin sojojin kasar.
Rahotanni daga babban birnin kasar Mali, sun nuna cewa harin kwantan ɓauna ya yi ajalin shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa da wasu manyan mutane huɗu.
Jam'iyyar Labour Party ta yi ikirarin cewa gwamnatin Burtaniya ta nemi afuwar Peter Obi kan abinda ya faru hara ta tsare shi bisa zargin Basaja kwanakin baya.
Duk Duniya yanzu babu mai kudin kamar Bernard Arnault mai LVGH. A yau Arnault ya ba Dala biliyan 200 baya, dukiyarsa ta nunka ta Bill Gates sau biyu har da kari
Labaran Duniya
Samu kari