Labaran Duniya
Mutane da dama musamman ma 'yan kasuwar Najeriya, sun koka kan yadda rufe iyakokin Najeriya da Nijar da aka yi ke janyo mu su asara maƙudan kudade. Hakan ya.
David Umahi ya duba ayyuka a titunan Abuja zuwa Lokoja kuma ya yi bakin cikin abin da ya gani. Ministan bai gamsu da aikin da ake yi a titin na Abuja-Lokoja ba.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince malaman addinin musulunci su sake komawa Jamhuriyar Nijar domin sake tattaunawa da gwamnatin mulkin sojojin ƙasar.
Wani ɗan bindiga da aka ce tsohon jami'in tsaro ne da ya ajiye aiki, ya halaka aƙalla mutane uku tare da raunata ƙarin wasu shida a wani hari da ya kai wata.
Sojojin juyin mulkin jamhuriyar Nijar sun ce ba zai yiwu su mayarwa da hamɓararren shugaban ƙasa Mohamed Bazoum mulkinsa ba. Abdulsalami Abubakar ne ya bayyana.
Wata jami’ar soja ta yi ciki kuma ta garzaya manhajar TikTok domin nunawa duniya katon cikinta. Bidiyon ya yadu, sannan ya bai wa mabiyanta da dama mamaki.
Ƙasashen Algeria da Egypt sun nuna rashin amincewarsu kan amfani da ƙarfin soji domin dawo da dimokuraɗiyya a jamhuriyar Nijar da kungiyar ECOWAS ke shirin yi.
Shugaban kamfanin sojoji mai zaman kanta da ake kira da Wagner, Yevgeny Prigozhin ya mutu a wani haɗarin jirgin sama da ya rutsa da shi a Moscow, ƙasar Rasha.
Matar mawaki Kanye West, Bianca Censori ta sha suka saboda shigar nuna tsaraici da ta yi a kasar Italiya. Al'ummar kasar da dama sun nemi gwamnati ta kore ta.
Labaran Duniya
Samu kari