Labaran Duniya
Kungiyar ECOWAS ta ce ba za ta amince da maganar da shugaban mulkin sojin Nijar ya yi ba, cewa zai mayar da kasar dimokradiyayya cikin shekara uku masu zuwa.
Abdourahmane Tchiani, shugaban juyin mulkin jamhuriyar Nijar, ya bayyana cewa al'ummar Nijar da dakarun sojin juyin mulkin ƙasar za su kare kansu idan ECOWAS.
Shugaban gwamnatin sojojin Nijar, Janar Tchiani, ya caccaki ƙungiyar raya tattalin ƙasashen Afirika ta Yamma (ECOWAS), kan takunkumin da ta sanya wa ƙasar.
Tawagar da ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afirika ta Yamma (ECOWAS), ta sake tura wa zuwa Nijar ba ta haɗu da shugaban gwamnatin sojojin ƙasar ba.
Kasashen Burkina Faso da Mali masu ƙawance da Jamhuriyar Nijar sun aike da jiragen yaƙinsu zuwa Nijar domin taimaka wa ƙasar kan barazanar yaƙi da ECOWAS ke yi.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aike da sabon gargaɗi ga sojojin juyin mulkin Jamhuriyar Nijar. Shugaba Tinubu ya gargaɗi sojojin kan lafiyar Shugaba Bazoum.
Fasinjojin jirgin sama 271 da suka taso daga birnin Miami zuwa Chile sun gamu da tashin hankali, matuƙin jirgin saman da suke ciki ne ya rasu ana tsaka da gudu.
Wani babban kuskure a ɓangaren IT a bankin Ireland ya sanya mutanen da ba su da kuɗi a asusun su za su iya cirar kuɗi masu yawa har N833k idan suka je ATM.
Shugabannin rundunonin tsaro na ƙungiyar ECOWAS, za su gudanar da taro a makon nan da muke ci a birnin Accra na Ghana domin duba yiwuwar amfani da ƙarfin soji.
Labaran Duniya
Samu kari