Labaran Duniya
Yan sandan kasar Finland ta kama shugaban yan ta'addar Biyafara, Simon Ekpa. An kama Simon Ekpa ne saboda ingiza mutane su yi ta'addanci a Kudancin Najeriya.
Shugaban kasar Paraguay ya kamu da rashin lafiya ana taron da Bola Tinubu ya halarta a kasar Brazil. Shugaban kasa Santiago Pena na karbar magani a asibiti.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya ce Najeriya ta amince ta shiga sabuwar kungiyar kawancen kasashen duniya saboda cimma burinta na kawar da yunwa da talauci.
Kasar Saudiyya ta ƙaryata cewa an samu saukar dusar ƙanƙara a ɗakin Ka'aba. Hukumomin Saudiyya sun ce babu dusar ƙanƙara a masallacin Haramin Makka.
Faruk Koca, tsohon shugaban Ankaragucu, an yankewa hukuncin fiye da shekaru uku a kurkuku saboda naushin alkalin wasa a wasan Super Lig, wanda ya jawo fushin duniya.
Tinubu ya isa Saudiya domin halartar taron kasashen Larabawa da Musulunci, wanda zai tattauna kan kasuwanci, yaki da ta’addanci, da ci gaban ababen more rayuwa.
An fara yada bidiyon lalatar da Mista Engonga ya yi a lokacin da aka tsare shi a gidan yari da ke Malabo saboda almubazzaranci da dukiyar jama'a.
Mataimakaiyar shugaban ƙasar Amurka, Kamala Harris ta taya zababben shugaban ƙasa, Donald Trump murnar lashe zabe, ta ce za ta taimaka a mika mulki.
Rahotanni sun bayyana cewa sojojin kasar Chadi sun tsananta hare-hare a yankin Tafkin Chadi lamarin da ya sa mayakan Boko Haram tserowa zuwa kauyukan Borno.
Labaran Duniya
Samu kari