Kwankwasiyya
A jiya Rabiu Musa Kwankwaso ya yi zama da jiga-jigan jam’iyyar NNPP. Gwamnatin Abba Gida Gida za ta fara gina gadojin sama da biyan fansho a watan Nuwamban nan
Sakataren jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na ƙasa, Olaposi Oginni, ya bayyana yadda Kwankwaso ya jawo kotu ta tsige gwamna Abba Kabir Yusuf.
APC a jihar Kano ta yi kira ga daukacin mambobinta da duk ’yan kasuwar da suka yi asarar dukiyoyin a rusau din da gwamnati ta yi a jihar da su dauki azumi a yau.
Rundunar ta ce ta samu bayanan sirri da ke nuni da cewa mambobin wata jam'iyya na shirin gudanar da zanga-zanga a jihar, biyo bayan hukuncin Kotu kan zaben Kano.
Bayo Onanuga ya fadi abin da ya jawo APC ta karbe kujerar Gwamnoni. Ana zargin Bola Tinubu ya sa hannu APC ta karbe kujerar wasu Gwamnonin adawa.
A yanzu dai tunbuke Gwamnan Filato bayan zargin magudi a zaben Kogi da Imo ya sa an fara tsorata da APC. Mafi yawan hukuncin da ake yi sun taba jam’iyyun hamayya ne.
Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ta ce ba ta gamsu da hukuncin Kotun Daukaka Kara na korar Abba daga kujerar gwamnan jihar Kano ba, ta garzaya Kotun Koli.
Abdullahi Abbas, shugaban jam'iyyar APC reshen jihar Kano ya ce nasarar da Gawuna ya samu a Kotun ɗaukaka ta waɗanda gwamnatin NNPP ta yi wa rusau ce.
Jagoran NNPP na ƙasa, Dakta Boniface Aniebonam, ya bayyana kaɗuwarsa bisa hukuncin Kotun ɗaukaka ƙara na tsige Gwamnan Abba Kabir Yusuf na jihar Kano.
Kwankwasiyya
Samu kari