Kwankwasiyya
Idan NNPP ta yi rashin sa’a, za a iya yin waje da Gwamna Abba Kabir Yusuf. Abdullahi Ganduje da ake tunanin an ga bayan shi, ya sake zama matsalar Kwankwaso.
Ana shirin ruguza nasarar NNPP a zaben Gwamna da aka yi a bana. Shehin malami, Dr. Sani Ashir ne wanda ya jagoranci sallar da gwamnati ta shirya ya fadi haka.
Abba Kabir Yusuf ya je kotun daukaka kara da nufin a ki karbar hukuncin shari’ar zaben Gwamnan 2023. Ana fafatawa a kotu tsakanin Nasir Yusuf Gawuna da NNPP
Kwankwaso da ‘Yan Kwankwasiyya gamu da cikas a siyasa, rigima ta kusa cinye NNPP. Shugaban rikon kwarya ya ce za a hukunta Dr. Boniface Okechukwu Aniebonam.
Matakin taimakawa daliban Kano a BUK ya jawo Hadimin Buhari ya yabi NNPP. Wasu sun ce Gwamnatin Kano ta kyauta da za ta biyawa ɗaliban BUK kuɗin makaranta.
An ji magoya baya sun shiga duhu a sakamakon haduwar Rabiu Musa Kwankwaso da Bola Tinubu bayan zaman da jigon na NNPP ya yi da Atiku Abubakar a gidansa kwanaki.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya koka kan yadda aka samu labarin ba wa alkalai cin hanci a kotun sauraran kararrakin zabe na 'yan majalisun Tarayya da na jihar
Surukin Rabiu Kwankwaso, Mukhtar Zakari ya ce bai yi karyar takardun karatu ba kamar yadda aka yi masa hukunci, yanzu ya daukaka kara domin rike kujerarsa.
Bayanai sun fito yayin da Atiku Abubakar ya je wajen Rabiu Kwankwaso. Yayin da Abdullahi Ganduje ya hadu da Nyesom Wike, Atiku ya hadu da madugun Kwankwasiyya
Kwankwasiyya
Samu kari