Kwankwasiyya
Nan da 'yan awanni za a san wa zai mulki Kano tsakanin Abba da Gawuna. NNPP ta ce Jam’iyyar APC tana kokarin yaudarar Kotun koli, amma ba za a dace ba.
Tsohon gwamnan jihar Kano Malam Ibrahim Shekarau, Malam Ibrahim Shekarau, ya shawarci jam'iyyun NNPP da APC da su amince da hukuncin da kotun koli za ta yanke.
Kotun koli za ta yi zama domin warware shari’o'in zabe da yawa a makon nan. Ana sa ran kotun kolin Najeriyar ta raba gardamar Abba v Gawuna ranar Juma’a
Wasu Magoya bayan jam’iyyar APC sun fara shirin bikin rantsar da Gawuna a Kano. Mabiya Nasiru Gawuna sun ce idan dai ba a canza tsarin mulki ba, an yi waje da NNPP.
An samu iftila'in gobara wanda ya yi ajalin mutum daya tare da lalata dukiyoyi a ma'ajiyar bakin mai da ke birnin Kano a yau Litinin 8 ga watan Janairu.
Majalisar dokokin jihar Kano ta yi addu'a na musamman ga Gwamna Abba Kabir don samun nasara a Kotun Koli yayin taya gwamnan murnar cika shekaru 61 a duniya.
A Kano, karamin kotun da na daukaka kara duk sun tsige gwamnatin Abba Kabir Yusuf, aka tabbatar da nasara ga Dr. Nasiru Yusuf Gawuna, yanzu ana jiran kotun koli.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta bayyana cewa ta yi wata muhimmiyar ganawa da wasu yan daba 52 a yankin Kwanan Dangora da ke karamar hukumar Kiru a Kano.
Gwamna Abba Kabir ya fara biyan kudaden diyyar rusau biliyan daya daga cikin biliyan uku da ya amince zai biya a kwanakin baya bayan an maka shi a kotu.
Kwankwasiyya
Samu kari