Kwankwasiyya
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi kira ga masu hannu da shuni na jihar da su zo a hada hannu da su wajen gudanar da ayyukan cigaba a jihar.
Wani fitaccen malamin addinin kirista, Joshua Iginla, ya yi hasashen cewa idan Gwamna Abba Kabir Yusuf bai yi da gaske ba to zai rasa kujerarsa a kotun koli.
Babbar Kotun Tarayya ta umarci Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya gurfana a gabanta nan da mako daya don jin bahasi daga gare shi kan karar da aka shigar da shi.
Shahararren Gwamna ya jawo Fasto da Inyamuri ya ba su babban mukami Jihar Arewa. A ranar Talata aka ji Abba Kabir Yusuf ya rantsar da karin hadimai.
Gwamnatin jihar Kano za tayi wa duk wani ma’aikaci karin kudi a albashi. Ma’aikata, ‘yan fansho za su samu karin N20, 000 da N15, 000 daga Disamban 2023.
Gwamna Abba Kabri Yusuf da mai gidansa, Rabiu Kwankwaso sun taya al'ummar Najeriya murnar shiga sabuwar shekara inda suka koka da kalubale a 2023.
Dubunnan mata ne suka yi gangamin nuna goyon baya ga gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf tare da yin addu'o'in samun nasararsa a Kotun Koli kan shari'ar gwamna.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Fagge ya sha suka a wurin 'yan mazabarsa bayan kaddamar da shirin kaciya ga yara fiye da dubu daya a Kano.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta fito ta musanta batun cewa ta cimma yarjejeniya da jam'iyyar APC kan shari'ar gwamnan Kano da ke kotun koli.
Kwankwasiyya
Samu kari