Kwankwasiyya
Ana ta kiraye-kirayen mayar da tsohon Sarkin Kano, Sunusi Lamido Sunusi kan kujerarshi bayan tube masa rawani da tsohon Gwamna Abdulllahi Ganduje ya yi a 2020.
Hadimin gwamna Abba Kabir Yusuf ya godewa gwamnatin tarayya kan nasararsu a Kotu. Nuhu Ribadu shi ne mai ba mai girma shugaba Bola Tinubu shawara a kan harkar tsaro.
Sanata Rabiu Kwankwaso wanda shi ne jagoran NNPP ya ce idan Allah ya yarda gwamnatin Kano za ta dauki mataki na kare al’ummarta a zauna lafiya nan da 2027.
Gwamnatin Kano ta ce ba za ta sassauta wa duk wanda aka kama da laifin cin hanci da rashawa da rashin da'a a jihar ba. Mataimakin gwamna, Gwarzo ne ya fadi haka.
Buba Galadima wanda jigo ne a jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), ya bayyana cewa alkalan Kotun Koli sun tsira da suka tabbatar da nasarar Gwamna Abba.
Muhammadu Sanusi II ya soki tawakkalin Nasiru Gawuna, ya zargi APC da kokarin karbe mulki da karfin tsiya. Khalifa Sanusi II ya ce APC ta makara wajen karbar kaddara
Abba Kabir Yusuf ya yi awanni fiye da 12 a kan hanya kafin ya isa gidan gwamnati. Abba ya shafe awanni yana gaida ‘Yan Kwankwasiyya da sauran masu kaunarsa.
Abba Kabir Yusuf y fadi yadda Bola Tinubu ya warware abin da Ganduje ya so a shirya a Kotun Koli. Tinubu ya yi zama da gwamnoni domin ganin an zauna lafiya.
Za a ji cewa mahaifiyar gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ta ziyarci mahaifiyar Khalipha Muhammadu Sanusi. Tayi addu’ar Allah ya dawo da shi gidan Dabo.
Kwankwasiyya
Samu kari