Kwankwasiyya
Dan takarar gwamnan jam'iyyyar All Progressives Congress (APC), Nasiru Yusuf Gawuna, ya yi magana kan hukuncin kotun koli wanda ya tabbatar da nasarar Gwamna Abba.
A karon farko, Rabiu Musa Kwankwaso ya yi magana bayan kotun koli ta tabbatar da nasarar Abba Kabir Yusuf a jihar Kano. Jagoran Kwankwasiyya ya ce an dauki darasi.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya bayyana jin dadinsa kan hukuncin Kotun Koli da ta tabbatar da shi a matsayin zababben gwamnan a yau Juma'a 12 ga watan Janairu.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya miƙa godiya ga Allah mai girma da ɗaukaka bayan kotun kolin Najeriya ta tabbatar masa da nasara a zaben watan Maris.
Matasa da mata da manya sun bazama a titunan birnin Kano inda suke murnar nasarar Gwamna Abba Kabir na jihar bayan hukuncin Kotun Koli a yau Juma'a.
Farin ciki ya lullube Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano bayan da Kotun Koli ta tabbatar da nasarar zaben sa. Legit ta ci karo da wasu hotunan gwamnan cike da murna
APC ta sha kashi a kotun koli a shari'ar gwamnan jihar Kano. Za a ji cewa abubuwa 2 da alkalai suka duba wajen ba Abba Gida Gida nasara a zaben Gwamnan Kano
Muna kawo maku abin da yake faruwa a kotun koli a zaman hukuncin shari’ar tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf yau a kotun koli da Abdullahi Sule na jihar Nasarawa.
A yanzu haka dai wani kwamitin mutane 5 na kotun koli ya fara zaman yanke hukunci kan shari'ar gwamnan Kano. Gwamna Abba na fatan za samu nasara a kotun.
Kwankwasiyya
Samu kari