Kwankwasiyya
Babban malamin nan, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya ce Gwamna Abba Kabir Yusuf, ya yi alkawarin ƙara inganta ayyukan Hisbah domin tsaftace Kanondaga badala.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya mika sunayen ‘yan kwamitin riko 17 na kowace karamar hukumar jihar ga majalisar dokokin jihar domin tantancewa.
Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Daurawa ya gargadi 'yan daudu da karuwai da su tuba ko kuma su fice daga jihar nan da makonni biyu.
Sheikh Aminu Daurawa ya tabbatar da komawa kan kujerarsa a matsayin shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano. Ya ce za su ci gaba da aikin kawar da badala.
Gwamna Abba Kabir Yusuf da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa sun sasanta saɓanin da ya shiga tsakaninsu, Hisbah za ta ci gaba da aiki ba sani ba sabo.
Rahotanni sun bayyana cewa manyan malumman Kano ƙarƙashin Sheikh Abdulwahab Abdalla tare da Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa sun isa fadar gwamnatin Abba.
Dan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar APC, Dakta Nasiru Gawuna ya samu kai ziyara jihar tun bayan mika mulki ga Abba Kabir Yusuf a watan Mayun 2023.
An bayyana yiwuwar Sheikh Daurawa ya dawo bakin aiki bayan da aka fara sulhu tsakaninsu. An bayyana a baya dalilin da yasa suka samu sabani kan Husbah.
Mataimakin kwamandan Hisbah ya ce shaidan ne ya shiga tsakanin Gwamnan Kano da Aminu Ibrahim Daurawa, ya nuna babu mamaki sun shawo kan Sheikh Aminu Daurawa.
Kwankwasiyya
Samu kari