Kwankwasiyya
Jigon jami'yyar APC, Salihu Lukman ya shawarci Sanata Rabiu Kwankwaso kan neman shugabancin kasar inda ya bukaci jam'iyyar ta sasanta da shi a siyasance.
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya sanar da cewa yanzu haka yana Washington DC tare da wasu gwamnonin Arewa domin halartar taron tsaro da zaman lafiya.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya zargi gwamnatin jihar Kano da hannu a wajen kitsa dakatarwar da aka yi masa daga jam'iyyar.
Kungiyar shugabannin jam'iyyar APC na jihohi 37 sun tabbatar da cewa suna tare da Dakta Abdullahi Umar Ganduje a matsayin shugaban jam'iyya na ƙasa.
Alkalin babbar kotun jihar Kano, Usman Mallam Na'abba ya warware wani hukunci da kotun da ta yi a baya na dakatar da Abdullahi Ganduje daga jam'iyyar APC.
Shugaba hukumar yaki da cin hanci a jihar Kano, Muhyi Magaji Rimingado ya bayyana yadda suka gano yadda tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Ganduje ya yi badakala.
Hukumar ilimin bai daya ta jihar Kano ta ce babu gaskiya a zargin da ake mata na nuna son rai a jarraawar daukar malaman BESDA. Malamai sama da 5000 za a dauka aiki
Jam'iyyar APC ta samu babban gibi a jihar Kano bayan mambobinta mutum 1000 sun sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP. Sun samu gagarumar tarba a gidan gwamnati.
Mutumin da ya kafa jam'iyyar NNPP ya bayyana yadda aka yi masa atishawar tsaki a siyasa a kwanan nan, kuma duk kitson da Kwankwaso ne ya kulla masa.
Kwankwasiyya
Samu kari