Kwankwasiyya
Za a ji jerin Jihohin da alamu suka nuna za a gwabza bayan ganin zaben Shugaban Kasa domin a mako mai zuwa za a yi zaben Gwamnoni a jihohi fiye da 20 a kasar
Farfesa Ibrahim Yakasai ya sanar da Hukumar INEC cewa tursasa shi aka yi wajen sanar da sakamako. Wasikar da Farfesan ya rubutawa jami’in INEC ta canza labarin.
Jamiyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, mai kayan marmari ta karyata rahoton dake cewa dan takarar shugaban kasarta, Rabiu Kwankwaso ya taya Bola Tinubu murna
APC ta fadi zaben 2023 a Legas, Kaduna, Nasarawa, Yobe, Gombe, Katsina, Filato, Imo, Kuros Riba Ebonyi, a rahoton nan za a ji meya kawo haka a zaben na bana.
Kayode Fayemi yana cikin wadanda suka yi gaggawan taya Bola Tinubu lashe zabe. Daga nan aka fahimci yiwuwar Bola Tinubu ya kafa Gwamnati da Obi da Kwankwaso.
Za a ji labari Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta sanar da sunan Ibrahim Shekarau a matsayin wanda ya lashe zaben Sanatan Kano ta tsakiya a karkashin Jam’iyyar NNPP
Abba Ganduje bai yi nasarar zama ‘dan majalisar tarayya ba, Honarabul Abdulkadir Tijjani Jobe zai koma majalisa a karo na biyar bayan lashe zaben 'dan majalisa.
Sheikh Abdulhakeem Kamilu Ado Wudil mahaddacin Qur'ani, makarancin Hadith Da Fikihu zai zama ‘Dan Majalisa a NNPP, ya canji mahaifinsa da ya rasu daf da zabe.
Rahoton da kuma samu daga gundumar Chiranci da ke yankin karamar hukumar Gwale a jihar Kano, ya nuna cewa magoya bayan NNPP da APC sun yi arangama da juna.
Kwankwasiyya
Samu kari