Kwankwasiyya
A yayin da ake bikin hawan Nasarawa, Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya hadu da Sarkin Kano da ‘yan majalisarsa a ranar hawan dashe a gidan Gwamnatin Kano.
Kungiyar Kwadago ta NLC reshen jihar Kano za ta shiga kafar wando daya da Gwamna Abba Gida Gida kan dakatar da albashin ma'aikata fiye da 10,000 a jihar Kano.
Tun kafin watan Yuni ya cika, Gwamnatin Jihar Kano ta biya albashin ma’aikatan gwamnati. Wannan ne albashin farko da aka biya a jihar ta Kano a karkashin NNPP.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, watau Abba Gida-Gida ya dakatar da albashin ma'aikata sama da 10,000, waɗanda tsohon gwamna Badullahi Ganduje ya ɗauka.
Wani babban dan tafiyar darikar Kwankwasiyya, Alhaji Sunusi Balarabe ya yi Allah wadai da rusau din da gwamna mai ci, Abba Gida Gida yake gudanarwa a birnin.
Gwamnan jiar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi alkawarn sake gina shataletalen da aka rusa kusada gidan gwamnati saboda yanayin tsaro a wani wuri daban mafi tsaro.
Gungun matasa wadanda suka fusata sun cika titunan birnin Kano don nuna damuwarsu da kin jinin rushe-rushe da gwamnatin Abba Gida Gida jihar ke yi a kullum.
Wata kotun tarayya da ke zamanta a jihar Kano ta dakatar da gwamnatin jihar kan shirin ci gaba da rushe-rushe a jihar musamman akan hanyar BUK da ke birnin.
Za a rugurguza gine-ginen da aka yi a lokacin Abdullahi Ganduje, amma sauran ginin da aka yi a filayen da aka saida a lokacin da Rabiu Musa Kwankwaso yake mulki
Kwankwasiyya
Samu kari