Zaben jihohi
Hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Katsina ta bayyana damuwarta kan yadda al,ummar jihar basa yin rijistar katin zabe na dindindin a sabbin rumfunan zabe 1,75
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ta kaddamar da kwamitin yakin neman zabenta na gwamnan jihar Osun. Sai dai kuma yawancin gwamnoninta basu hallara ba.
Abuja - Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta rantsar da kwamitin yakin neman zaben gwamnan jihar Osun da zai gudana a watan Yuli, 2022. Shugaban uwar.
Dan takarar gwamna na Jam'iyyar African Democratic Congress a zaben ranar Asabar na gwamna a Jihar Ekiti, Wole Oluyede, a ranar Laraba ya bayyana nadamar shiga
Jam'iyyar APC mai mulki ta kwatanta nasarar da ta samu a zaben gwamnan jihar Ekiti da aka yi a ranar Asabar da ta gabata da alamar nasarar da take fata a zabe.
Biodun Oyebanji, tsohon sakataren gwamnatin jihar Ekiti, ya tabbata wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Ekiti.Kayode Oyebode, baturen zaben ya sanar da sakamako.
A yau Asabar, sama da mutum 749,000 ne a jihar Ekiti za su yanke hukuncin wanda zai gaji Gwamna Kayode Fayemi a zaben da babu shakka za a matukar fafatawa.
Uwar jam'iyyar All Progressives Congress APC a ranar Juma'a ta mikawa hukumar gudanar da zabe sunayen yan takararta na kujerun majalisar dattajian tarayya.
Zaben gwamnan jihar Ekiti na daya daga cikin manyan kanun labaran da ke jawo hirarraki a kan siyasa, a kashin farko bisa hudu na shekarar 2022 din da ake ciki.
Zaben jihohi
Samu kari