Zaben jihohi
Hukumar zabe mai zaman kanta (INEC) ta sanya ranar da za a gudanar da zabukan jiha a Imo, Bayelsa da jihar kogi, rahoton The Nation a yau Talata da yamma...
Dan takarar gwamna a karkashin jam'iyyar NNPP mai kayan marmari a jihar Gombe, Khamisu Mailantarki ya ce sam karfin ikon gwamna Inuwa bai bashi ciwon kai tukuna
An goge sunayen mutum 1,126,359 da suka yi rajistar katin zabe. Hukumar INEC mai gudanar da zabe ta bayyana halin da ake ciki wajen rajistar masu neman PVC.
Hukumar gudanar da zaben kasa INEC, a ranar Laraba, ta sanar da fara shirin daukar ma'aikatan da zasu yi aikin zaben kasa da zai gudana a Febrairu da Maris 2023
Duk wani dan siyasa da aka samu yana amfani da masallatai ko coci wajen kamfe zai iya fuskantar dauri ko tarar N1m, amfani da majami’ai wajen kamfe ya saba doka
A jiya Kwamitin National Peace Committee (NPC) da cibiyar The Kukah Centre sun shirya taro. INEC ta tabbatarwa jama'a cewa babu yadda za ayi magudi a zaben 2023
Ma'assasin jam'iyyar NNPP Boniface Aniebonam ya ce jam'iyyar bata yi zaben tumun dare ba da ta zabi Rabiu Kwankwaso a matsayin dan takarar shugaban kasanta.
‘Yan takarar gwamna 13 ne suka fito takara a zaben badi a jihar Katsina, bayan zaben fidda gwani na jam’iyyun siyasa daban-daban. Amma, biyar ne kawai daga cik.
Watakila dole a hakura zaben 2023 a shiyyoyin Arewa saboda matsalar rashin tsaro. Shugaban cibiyar CEDDERT ya bayyana haka da ya gabatar da laccaa dazu nan.
Zaben jihohi
Samu kari