Zaben jihohi
Mamba mai wakiltar Pankshin ta Arewa a majalisar dokokin jihar Filato, Gabriel Dawang, a ranar Talata, 21 ga watan Nuwamba, ya zama sabon shugaban majalisar.
Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da nasarar Ahmadu Fintiri na jam'iyyar PDP a matsayin gwamnan Adamawa a zaben jihar da ya gabata. Kotun ta yi watsi da karar SDP.
Yusuf Gagdi ya yi wa PDP barazanar raba su da Gwamnatin Jihar Filato. 'Dan majalisar ya jawowa jam’iyyarsa ta APC abin magana da barambar da ya yi a taro.
Ga jerin jihohin da APC, PDP, LP da sauran jam’iyyu ke iko a cikin su bayan zaben gwamnoni da aka gudanar a ranar 11 ga watan Nuwamba a Imo, Kogi da Bayelsa.
Jigon jam'iyyar NNPP, Alhaji Abdulrasheed Adebisi ya bayyana cewa APC na kokarin kwatar kujerar jihar Kano karfi da yaji saboda zaben 2027 mai zuwa.
Kotu ta ba Jam’iyyar APC kujeru a Filato da aka tsige ‘Yan majalisun dokokin PDP. Kujerar Hon. Rimvjat Nanbol ta bar hannun jam'iyyar PDP ta koma hannun LP.
An saurari korafin shari'ar zaben Gwamna a Filato, a karshe Kotun daukaka kara ta tsige PDP da Gwamnan Filato, Alkalai Sun ce APC Ta Lashe Zaben 2023
Akalla mutane 10 su ka rasa rayukansu yayin da su ke tafiya zuwa taron siyasa a jihar Kogi, wadanda su ka rasa rayukan nasu 'yan jam'iyyar SDP ne a jihar.
Mun kawo gajeren tarihin Ahmed Usman Ododo da ya ci zaben gwamnan jihar Kogi. Ododo ya fito daga karamar hukumar Okene ne, saboda haka ya na cikin kabilar Ebira.
Zaben jihohi
Samu kari