Zaben jihohi
Kimanin mutane miliyan 2 ne za su kada kuri'a a zaben Ondo. Za ayi zaben a mazabu da unguwanni da kananan hukumomin Ondo 18 tsakanin jam'iyyu 17.
Akwai dalilai da dama da za su iya taimakawa PDP a zaben gwamnan jihar Ondo da za a gudanar yau Asabar. Ana hasashen APC mai mulki za ta sha kasa.
An gano dan takarar da zai iya lashe zaben gwamnan jihar Ondo a ranar Asabar 16 ga watan Nuwamba tsakanin jam’iyyar APC da PDP. Ana ganin APC ce a gaba.
Nan da wasu sa'o'i mutanen jihar Ondo da fadin Najeriya za su san wa zai zama gwamna. Mun kawo hanyar da mutum zai bi domin ganin sakamakon kuri’u a zaben Ondo.
Yan takara da dama za su fafata a zaɓen da za a gudanar a gobe Asabar, Legit Hausa ta duba muhimman abubuwa kan dan takarar PDP, Mr. Ajayi Agboola.
Yayin da ake shirye shiryen fafata zaben gwamna a jihar Ondo, Legit Hausa ta tattaro muhimman abubuwa game da Otunba, Akingboye, ɗan takara a inuwar SDP.
An gudanar da zaben gwamnan Ondo a ranar Asabar 16 ga watan Nuwambar 2024, Legit Hausa ta kawo bayanai kan Gwamna Lucky Aiyedatiwa da ya lashe zabe.
Jihar Ondo tana da muhimman abubuwa a cikin siyasarta, inda jam’iyyun PDP da APC ke fafatawa, yayin da manyan 'yan siyasa, kabilu ke taka rawa yayin zabe.
Rundunar sojojin Najeriya sun tura jami’ansu zuwa jihar Ondo domin tabbatar da tsaro a zaben gwamnan jihar da za a gudanar ranar 16 ga Nuwamba, 2024.
Zaben jihohi
Samu kari