Kiwon Lafiya
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya ɗauki hutun kwanaki 21 domin tafiya ƙasar waje neman lafiya, ya miƙa mulki ga mataimakinsa kafin ya dawo a 6 ga Yuli.
Wani bincike da aka gudanar a ƙasar Burtaniya ya nuna cewa da sanyin safe ne lokacin mafi kyau ma'aurata su kwanta da juna su ji daɗi, yana kara farin ciki.
Faifan bidiyon wata uwa mai 'ya'ya 11 makafi ya yadu, inda ta bayyana yadda ta ke kula da yaran nata a ko wane lokaci tun da babu wanda yake gani a cikinsu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi muhimman jawabai a wajen bikin rantsar da shi a ranar 29, ga watan Mayu. Sai dai akwai wasu muhimman batutuwa guda 2 da.
Wani dalibin likitanci ya jawo cece-kuce a idon jama'a yayin da ya tiki rawar da ta ba mutane mamaki a lokacin da ya kammala rubuta jarrabawar karshe ta jami'a.
Allah ya jarabci gwamna mai ci a Arewacin Najeriya, Abdullahi SUle da rashin dan uwa na jini a wannan shekarar da muke ciki bayan rasa dansa a Janairun bana/
Gwamnatin tarayya ta sanar da samar da magungunan hawan jini da na sikila. Ministan kimiyya da fasaha na kasa, Olorunnimbe Mamora ne ya bayyana hakan a Abuja
Binciken masana ya bayyana yadda ake da alaka mai karfi tsakanin yawan yin waya da kuma hawan jini. Binciken ya fadi irin kalar mutanen da ke kamuwa da cutar.
Likitocin Najeriya sun bayyana aniyarsu ta tafiya yajin aiki idan shugaban kasa Muhammadu Buhari bai biya musu bukatunsu da suka gabatar ba a baya-bayan nan.
Kiwon Lafiya
Samu kari