Kiwon Lafiya
A cikin wani sako daban da asibitocin su ka aika wa ma'aikatansu da ma su mu'amala da su a 'yan kwanakin baya bayan nan, sun shawarcesu da su killace kansu, san
A sabuwar wallafar da Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO, ta fitar a ranar Litinin, ta ce akalla mutane 21,000 ne suka kamu da cutar coronavirus a nahiyyar Afirka.
A yayin da cutar covid-19 ta zamto ruwan dare a fadin duniya, masana kimiyya a kasar Australia sun ce sun gano yadda garkuwa jiki ke tasiri wajen yakar cutar.
A ranar Juma'ane fadar shugaban kasa ta sanar da mutuwar Kyari, sannan aka binne shi ranar Asabar bisa tsarin addinin Musulunci. A cikin wani jawabi da ya fita
Shugaban kwamitin ko ta kwana dake yaki da yaduwar annobar cutar COVID-19 a jahar Kano, Farfesa Abdulaziz Habib ya kamu da cutar COVID-19, watau Coronavirus.
Mun kawo takaitaccen bayani game da hanyar aiki da tsummar rufe fuska domin kare cuta. Za ku ji ainihin yadda ake amfani da tsummar kariyar fuska inji Masana-1.
Sanin kowa ne annobar cutar nan ta Coronavirus ta karade yawancin kasashen duniya, kuma a duk inda ta shiga ta dauki rayukan mutane, kuma ta jikkata wasu da dam
A jiya NMA ta sanar da cewa wani Babban Malamin asibiti ya rasa ransa wajen ceto ran wanda ya kamu da cutar. Likitan ya kamu da COVID-19 a wajen maras lafiya.
A yau hankalin kowa ya tafi kan Coronavirus, cutar Lassa ta na kashe Jama’a babu kaukautawa. Zazzabin cutar Lassa ya kashe mutum fiye da 180 cikin kwanaki 90.
Kiwon Lafiya
Samu kari