Kiwon Lafiya
Kwanaki 30 kenan gwamna Adeleke ya shafe a kasar Thailand inda ya ce ya je yin hutu, sabanin rade-raden da ake na cewa ya je ayi masa aiki a guiwa.
Gwamnatin tarayya ta neman likitoci da daliban kiwon lafiya da su shiga aikin soja don bunkasa lafiyar jami'an sojin kasar. Tinubu na shirin gina kwaleji.
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya sanar da daukar hutu a ranar Laraba, 13 ga watan Disamba, 2023 don zuwa neman lafiyarsa. Aiyedatiwa zai zama gwamna.
Akalla daliban firamare 18 ne su ka kamu da tsautsayin amai da gudawa bayan cin abincin kyauta na gwamnatin jihar Osun da ta ke bayarwa, gwamnatin ta yi martani.
Asma'u Sani, yarinyar da ke fama da jinyar cutar daji ta riga mu gidan gaskiya yayin da ake shirye-shiryen fitar da ita kasar Indiya don ya mata aiki.
Dan Majalisar Tarayya a jihar Kaduna, Mista Daniel Amos ya bai mutanen yankinsa fiye da dubu daya kulawar lafiya kyauta musamman ga marasa karfi.
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir ya kaddamar da bas bas na asibitin tafi da gidanka don amfanin Kanawa da ba su kulawar gaggawa a jihar baki daya.
Gwamnatin jihar Jigawa karkashin Gwamna Umar Namadi Ɗanmodi ta bada umarnin ɗaukar ma'aikatan J-Health na wucin gadi su zama cikakkun ma'aikata a jihar.
Ma'aikatan jinya su yi wa mara lafiya addu'a laifi ne a kasar Ingila. An ruwaito cewa 'yar Najeriyar ta yi wa wani mara lafiya addu'a ne, shi kuma ya yi kararta.
Kiwon Lafiya
Samu kari