Kiwon Lafiya
A yan kwana kin nan an rika samun rahotanni na zargin sace al'aura (mazakuta) a jihohin Najeriya daban-daban kamar Nasarawa, Bauchi, har ma da birnin tarayya Abuja.
Ɗan majalisar jihar Kano, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya yi alƙawarin biyan kuɗin maganin Fatima Shu'aibu ƴar shekara biyar mai fama da cutar daji a fuskarta.
Gwamna Sheriff Oborevwori ya ziyarci dattijon ƙasa kuma tsohon sakataren ƙungiyar NUPENG wanda ke kwance ba lafiya a Asibiti. ya yi alƙawarin ba shi kulawa.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Dakta Abdu Mukhtar, kwadinetan cibiyar lafiya a ma'aikatar lafiya ta Tarayya wanda zai inganta harkar lafiya a kasar.
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware naira miliyan 500 don gina bandakan bahaya a asibitoci da kasuwanni da kuma tashoshin mota don rage bahaya a fili.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya dauki nauyin jinyar yarinya Asmau Sani da ke fama da ciwon daji a asibitin Dala inda a ba da miliyan 1.5.
Wasu mutane biyu sun mutu yayin da wasu guda 10 su ka jikkata bayan wata katuwar bishiya ta fado kansu a jihar Kwara yayin da su ke jiran motar kasuwa.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya nada sabbin shugabanni guda biyu da za su ja ragamar ma’aikatar lafiya da walwalar jama’a ta tarayya.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya mika kyautar asibiti sukutum ga coci don samun kulawa na musamman da kuma tausaya wa marasa lafiya da kula da shi.
Kiwon Lafiya
Samu kari