Labaran garkuwa da mutane
Rundunar yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta ce ta kama mutane 362 da ake zargi da fashi da makami da garkuwa da mutane a shekarar 2021, The Punch ta rahot
Wani mummunan hari da 'yan bindiga suka sake kai wa a Kaduna yayi sanadiyar mutuwar mutane da dama, tare da sace wasu masu yawa yankin Kerewa a jihar Kaduna.
Wasu tsagerun yan bindiga sun sace wani babban jigon jam'iyyar PDP reshen jihar Filato, Nkemi Nicholas Nshe, a gidansa dake yankin karamar hukumar Shendam.
Wasu 'yan bindiga sun kai mummunan farmaki a jihar Kaduna, inda suka sace wasu mata a wani yankin jihar Kaduna. Wani jagoran matasa a garin, Jamil Kerawa ya
Masu garkuwa da suka sace babban sarkin masarautan Pyem, Charles Mato Dakat, sun bukaci a biya su Naira miliyan 50 matsayin kudin fansa kafin su sako shi, The N
Kwamishinan muhalli na jihar Kogi, Chief Victor Adewale Omofaiye, yace ikon Allah ne ya cece shi daga faɗa wa sharrin yan bindiga a ranar 28 ga watan Nuwamba.
Wasu malaman makaranta a jihar Ekiti sun fara tara kudin fansa domin ceto daya daga cikinsu da aka sace daga hannun miyagun 'yan bindiga. Suna tara N500 kowanne
Mazauna Rafindaji a kauyen Gulida da ke cikin Abaji a FCT sun shiga tashin hankali bayan sun samu labarin yadda ‘yan bindiga su ka fatattaki manoma a gonakinsu
Wasu miyagun yan bindiga da ake tsammanin masu satar mutane ne sun yi awon gaba da jami'in hukumar tsaro DSS, kuma sun kashe ɗan bijilanti guda ɗaya a Abuja.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari