Labaran garkuwa da mutane
Sufeto-Janar na ‘yan sandan Najeriya, Usman Baba, ya bayar da umarnin a kara tsaurara matakan tsaro a babban birnin tarayya Abuja, domin kare birnin kasar.
Jami’an tsaron NSCDC na Najeriya sun ankarar da jama'a kan harin da aka shirya kai wa garinsu shugaban kasa Muhammadu Buhari Katsina, da kuma Legas da Abuja.
Rundunar Sojin Najeriya ta tabbatar da mutuwar sojoji uku a wani hari da wasu da ake kyautata zaton bindiga ne suka kai wa Sojojin Bataliya ta 7 a ranar Lahadi.
Wasu miyagun yan bindiga sun yi garkuwa da matar shugaban Fulani da ake kura Arɗo a yankin ƙaramar hukumar Kwali, Abuja, sun haɗa da wasu kananan yara har uku.
Kasa da sa'o'i 24 da 'yan ta'adda suka yi barazanar yin garkuwa da shugaban kasa Muhammadu Buhari da gwamnan Kaduna Nasir El'Rufai a wani faifan bidiyo jiya.
Mun kawo wuraren ‘Yan ta’adda ke shirin kai wa hari a birnin tarayya. ‘Yan ta’addan Boko Haram da ‘Yan bindiga sun tare a wasu unguwanni a Birnin na Abuja.
Bayan ya kubuta kuma ya haɗu da iyalansa, ɗaya daga cikin fasinjojin jirgin ƙasan Kaduna zuwa Abuja ya ce yana tausaya wa ragowar da ke hannun yan ta'adda.
Za a ji shugaban jam’iyyar NNPP a Katsina ya yi kira ga Mai girma Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ajiye mulki, Jam’iyyar NNPP ta koka kan batun tsaro.
A wata hira da aka yi dashi, kwamishinan 'yan sandan jihar Kano ya bayyana irin takaicin da yake ji game da alakar 'yan ta'adda da wasu alkalai a Najeriya.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari