Labaran garkuwa da mutane
Sufeto Janar na ‘yan sandan Najeriya, Usman Baba, ya zuba jami’an tsaro a makarantu, asibitoci, ma’aikatun lafiya, da muhimman wuraren more rayuwa na kasar nan.
Wasu miyagun yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa ne sun tattara matafiya shida sun yi awon gaba da su a Kwara, yan sanda sun ce tuni suka ceto hudu.
Gwamnatin jihar Zamfara ta rattaba hannu a kan hukuncin kisa ga duk wanda aka samu da laifin aikata fashi da makami, satar shanu, tsafi, ko kai wa 'yan bindiga.
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace kwamishinan labarai, al'adu da yawon bude ido, na Jihar Nasarawa, Mallam Yakubu Lawal. Lamarin ya faru ne a dar
Wani da ake zargi da barazanar satar mutane ya fada hannun Jami’an ‘yan sanda. Olarinde Adekunle ya rubuta takarda yana cewa a biya shi N10m ko ya sace mutane.
Shehu Sani ya yi tsokaci kan kokawar da Nasir El-Rufai yake yi a kan matsalar rashin tsaro, yace duk sai da ya yi irin wannan maganganun a baya, aka soke shi.
A kokarin tabbatar da zaman lafiya a jihar Benuwai, hukumar yan sanda reshen jihar ta yi ram da wani hatsabibin ɗan garkuwa da mutane a gidan tsohon Alƙali.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yanke wa wani kasurgumin mai garkuwa da mutane Hamisu Bala da aka fi sani da Wadume da wasu mutane biyu hukuncin dauri.
Hassan Aliyu, ɗaya daga cikin waɗan da harin jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja ya rutsa da su, ya ce har wa'azi masu garkuwa suka rika yi musu da ayoyin Alƙur'ani.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari