Labaran garkuwa da mutane
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya sanya tukuicin N20m domin a cafko wasu rikakkun masu garkuwa da mutane da suka addabi birnin.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta sanar da samun gagarumar nasarar halaka wasu mutum biyar da ake zargin masu yin garkuwa da mutane ne a jihar.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Radda, ya bayyana cewa Katsina na bukatar taimako domin samar da isasshen tsaro a makarantu domin dalibai su yi ilimi mai nagarta.
Yan bindiga sun kashe tsohon dan takarar majalisar wakilai daga jihar Anambra, Jude Oguejiofor. An ruwaito cewa Oguejiofor na yawan rubuce rubuce akan 'yan bindigar.
Wasu ƴan bindiga sun tare motar bas mai ɗaukar mutum 18, sun kwashe gaba ɗaya fasinjojin ciki a jihar Ondo ranar Jumu'a, dakarun tsaro sun bazama.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar raba ƴan bindiga huɗu da duniya yayin jami'ai suka kai samame a yankin karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna.
An bukaci Gwamnatin Tinubu ta aiwatar da manufofin APC. ‘Dan takaran shugaban kasar a zaben 2019 yana so gwamnatin Bola Tinubu tayi wa tsarin mulki kwaskwarima
Oba Adebayo Fatoba, babban basarake a jihar Ekiti, ya bayyana yadda ya tsira daga hannun masu garkuwa da mutanen da suka halaka takwarorinsa biyu.
Daya daga tsoffin shugabannin hukumar DSS ya bayyana yadda ya ga abin da ya gani a wurin 'yan bindiga. Ya ce ya daina sukar masu biyan kudin fansa a yanzu.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari