Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Wata budurwa ta bai wa mutane da dama mamaki yayin da ta kwashi kaya a babban kanti har na N1m bayan an ce mata kyauta ne kayan idan bai wuce dakika 60 ba.
Nancy Isime, fitacciyar jarumar fina-finan kudancin Najeriya da aka fi sani da Nollywood, ta janyo zazzafar muhawara a shafin sada zumunta na Instagram, bayan.
Wata mata mai suna Rina ta fashe da kuka bayan ganin yadda yarta ta kasance, ta ce ko wane wata ta na turo kudade don a kula da ita, ta yi mamakin ganinshi haka
Wani faifan bidiyo ya jawo cece-kuce a kafar sada zumunta yayin da aka gano wani dalibin makaranta ya mari kan malaminsu yayin da yake musu bayani da abokansa.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, tare da wasu masu amfani da sahar Tuwita, sun nuna alhininsu bisa rasuwar gogaggen dan jaridar NTA, Dele Oni.
Wata matashiya bazawara ta garzaya yanar gizo neman wanda za su yi soyayya. Bazawarar tace ba ta da ɗa kuma tana da abinyi inda ta ke neman namiji mai wadata.
Wata tsohuwa mai shekara 123 a duniya ta koka kan rashin samun abokin rayuwa da bata yi ba. Ta nemi ƴan soshiyal midiya su taimaka mata wajen samo abokin rayuwa
Wani mutumi da yafi kowa dogon hanci a duniya, Mehmet Ozyurek ya mutu yana da shekaru 75 a duniya, Mehmet ya rike kambun ‘Guinness World Record’ har sau uku.
Wani faifan bidiyo na wata budurwa da take rayuwa a kasar Dubai ta soya kwai da zafin rana, budurwar ta dauko abin suya ta kuma fasa kwai har ya fara soyuwa.
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari