Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Wata mata mai shekara 39 ta garzaya soshiyal midiya inda ta koka kan rashin samun abubuwan jindaɗin rayuwa. Tace har yanzu ba ta saurayi, ƴaƴa da mota ta kanta.
Mercy Aigbe Adeoti, 'yar shirin fim a Najeriya ta wallafa faifan bidiyo tare da mijinta inda take nuna yadda Musulunci ya daidaita dukkan dan Adam a gaban Allah
Wani Fasto ya ki mayar da kujerar haya da 'Apostle' Johnson Suleiman ya zauna saboda gano cewa kujerar na tayar da matacce, ya biya kudin kujerar don yin aiki.
Wasu ma'aurata sun ba mutane mamaki bayan bayyanar hotunansu cikin taɓo a ranar aurensu. Ruwan saman da aka tafka ne ya sanya taɓo ya samu a ranar bikinsu.
Wata budurwa ta jawo cece-kuce a shafin Twitter yayin da ta yada bayanan katin cire kudin saurayinta a Twitter bayan sun samu matsala. Jama asun ga laifinta.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta wallafa wani faifan bidiyo inda aka gano tana aikin wahala a gidansu saurayina don neman gindin zama, ta ce dole gidan su aure ta.
Elon Musk ya bayyana adadin rubutun da 'yan Twitter za su ke gani a kowacce rana, sabanin yadda aka saba ganin rubutun yadda yake ba tare da wata matsala ba.
Wani bidiyo ya nuna wata mata tana gayyato samari da su zo su nemi auren kyawawan ƴaƴanta mata. Ta bayyana cewa sun daɗe babu miji ga shi suna ta ƙara tsufa.
Wani ango ya ɓata rai lokacin da amaryarsa ke ɗaukarsu bidiyo bayan an ɗaura musu aure. A gefe ɗaya kuwa amaryar na ta rera waƙarta tana taka rawa cikin murna.
Shafukan ra'ayi da sada zumunta
Samu kari