Kasashen Duniya
Kasar Faransa ta kafa dokar hana ɗalibai sanya hijabi a makarantun gwamnatin ƙasar. Sabuwar dokar za ta fara aiki ne da zarar sabuwar shekarar karatu ta fara.
Sojin Jamhuriyar Nijar sun datse ruwa da kuma wutar lantarki zuwa ofishin jakadancin Faransa bayan wa'adin da su ka bai wa jakadan kasar ya cika na sa'o'i 48.
Bola Tinubu ya fadi yadda ya hana Sojojin ECOWAS shiga Nijar bayan an yi juyin mulki. Shugaban kasar ya ce ana cikin tsaka mai wuya, amma ya hana a shiga yaki.
Kungiyar Raya Kasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS ta bayyana cewa har yanzu sojin Nijar su na da sauran dama na mika mulki cikin ruwan sanyi kafin lokaci ya kure.
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya zargi Shugaba Putin na Rasha da hannu a cikin kisan shugaban sojin Wagner, Yevgeny Prigozhin a hadarin jirgin da ya faru.
Bola Ahmed Tinubu ya hadu kan sha’anin tsaro da jagororin kungiyar ECOWAS. Dama tun da aka kifar da Mohammed Bazoum, Shugaban Najeriya ya dage a kora sojoji.
Mun tattaro lokutan da Sojoji su ka yi tawaye, su ka hambarar da Gwamnatin farar hula a kasar Nijar na tsawon shekaru 40. A 1974 aka fara kifar da Hamani Diori.
Rahoton Bankin Raya Nahiyar Afirka, AfDB da hadin gwiwar cibiyar ci gaban masana'antu ta saka Najeriya a jerin kasashen Nahiyar Afirka mafi karfin masana'antu.
Janar Abdourahamane Tchiani ya yi wa 'Yan jahmuriyyar Nijar jawabi a gidajen talabijin, ya ce za su mikawa farar hula mulki bayan ankawo kundin tsarin mulki.
Kasashen Duniya
Samu kari