Kasashen Duniya
Shugaban ƙasar Zimbabwe Emmerson Mnangagwa, ya jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta bayan ya raba wa Hakimai kekuna domin murnar bikin Kirsimeti.
Gwamnatin kasar Faransa ta kafa sabuwar doka kan daliban Najeriya da sauran kasashen duniya zuwa da iyalansu kasar saboda wasu dalilai masu muhimmanci.
Gwamnatin jihar Abia ta ce ta gano wasu likitoci da suka ajiye aiki amma har yanzu suna karbar albashi daga gwamnatin jihar. Za a dauki mataki akan su.
Wata ‘yar Najeriya ta ce naira 170,000 ne za ka biya kudin bizar zuwa Norway, kuma ta fada wa mutane yadda ake samun takardar. Mutum na iya zama dan kasar.
Majalisar Dinkin Duniya ta ce yanzu haka akwai sama da 'yan Najeriya 1,000 da aka damfara da sunan sama masu aiki a Burtaniya. An damfari kowanne akalla $10,000.
‘Dan kasuwan nan, Mmobuosi Banye wanda aka fi sani da Dozy Mmobuosi a Najeriya ya shiga cikin matsala a Amurka. Yanzu an shigar da karar Mmobuos da wasu a New York.
Wata ‘yar Najeriya da ta gina gidan ta a cikin wata bakwai kacal ta burge mutane da dama a yanar gizo. Ta wallafa bidiyo na katafaren ginin mai kyakkyawan tsari.
Majalisar ECOWAS ta fadaawa Africans Without Borders abin da ake jira kafin a cire takunkumi a kan Nijar. Kungiyar ta na aiki a kasashe irinsu Benin, Gambiya, Ghana.
Fafaroma Francis ya bar wasiyya cewa a birne shi a makabartar Basilica da ke birnin Rome bayan ya mutu, maimakon St. Peter's da aka saba binne masu mukamin.
Kasashen Duniya
Samu kari