Kasashen Duniya
Kasar Turkiyya ta dakatar daa harkokin kasuwanci da Isra'ila saboda gallazawa Falasdinawa. Kasar ta ce har sai isra'ila ta bude kofar shiga Gaza za ta dage dokar.
Hinder, diyar hambararren shugaban Jamhuriyar Nijar, Mohamed Bazoum, ta zargi tsohon shugaban kasa Issoufou Mahamadou da kitsa juyin mulkin da sojoji suka yi.
A Nahiyar Afirka akwai kasashe da dama da ke da masu amfani da harshen Hausa wandanda suka yi tashe dalilin harkokin kasuwanci da kuma sana'o'i da suka kware.
An tafka babban rashi yayin da Maria Feliciana dos Santos, wacce ta ajiye tarihi a matsayin mace mafi tsayi a duniya ta rigamu gidan gaskiya tana da shekaru 77.
Kamfanin AP Moller-Maersk, wani kamfanin jigilar kayayyaki na kasar Denmark ya yi alkawarin zuba jarin $600m domin bunkasa gine-ginen tashar jiragen ruwan Najeriya.
An bude gidan wasan dabe da raye-raye na farko a cibiyar al'adu ta Sarki Fahad da ke a birnin Riyadh inda aka kaddamar da wasan dabe na Zarqa Al Yamama.
Sarkin Dubai ya amince da kashe Naira tiriliyan 43 domin gina sabwar tashar jirgin saman Al Maktoum. Idan an kammala aiki, filin jirgin zai zamo mafi girma a duniya.
Shugabba Bola Tinubu ya bayyana dalilan da ke saka shi daukar tsauraran matakai ko da kuwa 'yan ƙasar za su shiga matsala na wani lokaci domin inganta Najeriya.
Sojjojin kasar Burkina Faso sun dakatar da gidajen rediyon BBC da VOA daga watsa shirye-shirye na sati 2 saboda yada labarin kai hari kan fararen hula
Kasashen Duniya
Samu kari