Kasar Saudiya
Yayin da aka sanar da ganin jinjirin watan Dhul Hijjah, akwai bukatar Musulmai su kiyaye ranaku 3 da ke da muhimmanci a wannan wata mai alfarma da za a shiga.
Maniyyata aikin hajjin bana sun koka kan yadda suka makale har yanzu a filin tashi da saukan jiragen Murtala Mohammed da ke jihar Lagos saboda matsalolin sufuri
Hukumar kula da Alhazan Najeriya ta kasa (NAHCON) ta koka kan yadda alhazai mata suka yi kunnen uwar shegu da shawarwarin da aka masu idan suna da juna biyu.
Akwai kasashe marasa girma a Afrika duk irin yalwar kasar da nahiyar da kasashenta kamar su Aljeriya, Kongo, Sudan. Fadin Seychelles bai wuce kilomita 1500 ba.
Tsohon Minista a mulkin Muhammadu Buhari, Lai Mohammed ya samu aiki da kamfanin kasar waje. ‘Dan siyasar ya rike Ministan labarai na kusan tsawon shekaru takwas
Kasar Saudiyya ta taimaka wa kasar Najeriya da dabino tan 50 don inganta hulda a tsakaninsu, wannan ba shine karo na farko ba da kasar Saudiyya ke ba da kyautar
Jirgin da aka canza wa alhazan Jihar Jigawa ya sake dawowa Filin Sauka da Tashin Jirage na Malam Aminu Kano a ranar Alhamis bayan ya tashi zuwa Kasar Saudiyya.
Alhazan birnin tarayya Abuja sun koma ba su ga tsuntsu ba su ga tarko a ƙasa mai tsarki. Alhazan dai sun rasa matsuguni bayan an yi jigilarsu zuwa Saudiyya.
Sabon shugaban kasar Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya shaidawa wakilan kasashen Amurka, Birtaniya da na Saudiyya cewa Najeriya ba za ta wargaje ba, za ta.
Kasar Saudiya
Samu kari