Kasar Saudiya
Kyawawan hotunan cikin aljannar duniyar da fitaccen 'dan kwallon kafa, Cristiano Ronaldo ke zama a kasar Saudi Arabia sun birge. Ana biyan Euro 284k duk wata.
Farashin fetur zai tashi domin duk da Najeriya ta na cikin kasashen da su ka fi kowa arzikin danyen mai, ba ta da matatu, sai ta shigo da fetur daga kasar waje.
Hukumar alhazai ta jihar Kano ta sanar da rasuwar daya daga cikin maniyyatan jihar, Hadiza Isma'il a Makkah bayan fama da jinya a ranar Litinin 3 ga watan Yuli.
A tsakanin 7 zuwa 14 ga watan Dhul-Hijjah an kalandar musulunci, aƙalla mutane miliyan 4.25 ne suka kai ziyara Masallaci Annabi Muhammad SAW dake birnin Madina.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf wato gida-gida, ya bayar da kyautar kudi naira miliyan 65 domin a rabawa alhazan jihar 6,179 a matsayin barka da Sallah.
Mercy Aigbe Adeoti, 'yar shirin fim a Najeriya ta wallafa faifan bidiyo tare da mijinta inda take nuna yadda Musulunci ya daidaita dukkan dan Adam a gaban Allah
Gwamnatin kasar Sweden ta musanta zargin cewa da hannunta aka kona Alkur'ani mai girma a kasar, ta nuna bacin ranta tare da Allah wadai da wannan aika-aika.
Fafaroma Francis ya nuna fushinsa kan kona Al-Kur'ani mai girma da wasu mutane biyu suka yi a kasar Sweden a makon da ya gabata. Da yake mayar da martani kan.
Yayin da ake dab da fara jigilar alhazan Najeriya zuwa gida ranar Talata, 4 ga watan Yuli, Allah ya yi wa karin mutum biyu daga jihar Kaduna rasuwa a Makkah.
Kasar Saudiya
Samu kari