Kasar Saudiya
Kungiyar kwallon kafa ta Al-Hilal da ke Saudiyya ta mika tayin Yuro miliyan 300 don dauko Kylian Mbappe daga kungiyar kwallon kafa ta PSG da ke kasar Faransa.
Rahotanni sun yaɗu cewa an halaka Alhazai mutum tara a ƙaramar hukumar Mangu bayan sun dawo daga ƙasa mai tsarki. Gaskiya ta bayyana dangane da batun kisan.
Gwamnatin Birtaniya ta na so a karbe $129m daga asusun ‘dan siyasar Neja-Deltan, James Ibori. Ana shari’a yanzu a kotun Landan tsakaninsa da kasar Birtaniya.
Wata Hajiya da ta fito daga jihar Legas mai shekara 70 a duniya ta riga mu gidan gaskiya bayan an kammala aikin Hajji. Ta rasu ne bayan ta yanke jiki ta faɗi.
Tun daga 1975 har zuwa yau, Najeriya ta iya rike shugabancin kungiyar ECOWAS sau kusan 10. A lokacin mulkin Soja ne kasar tayi shekeru har 14 a jere kan mulki.
Hukumar alhazai ta sanar da barkewar gudawa a sansanin mahajjatan jihar Kano sakamakon cin abinci barkatai na Takaru a Makkah bayan kammala aikin hajji a bana.
Mahajjaciyar Najeriya daga karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara, Aishatu y’an Guru Nahuce, ta tsinci kudi harnaira miliyan 56 a Saudiyya, ta mika wa hukuma.
Wata Hajiya ƴar Najeriya da ta fito daga ƙaramar hukumar Oshodi ta jihar Legas ta riga mu gidan gaskiya a ƙasar Saudiyya bayan an kammala aikin Hajjin bana.
Shugaban kasa Bola Tinubu zai bar Najeriya gobe zuwa taron ECOWAS. A wajen wannan zama ne ECOWAS za ta tattauna a kan shirin kafa kudi da bunkasa kasuwanci.
Kasar Saudiya
Samu kari