Jihar Kaduna
Dan tsohon gwamnan jihar Kaduna, Bello El-Rufai ya yi magana kan kin amincewa da mahaifinsa, Nasir El-Rufai a Majalisa inda ya ce an yi asarar jajirtacce.
Kungiya ta hada-kai an bugawa Musulman kurame Al-Kur’ani domin suyi addinin musulunci. Kurame da ke da matsalar ji sun samu damar karatun littafi mai tsarki.
Wasu daga cikin daliban da aka sace a jihar Kaduna sun kubuta daga hannun 'yan bindigan da suka tafi da su zuwa daji. Gwamna Uba Sani ya tabbatar da hakan.
Dakarun sojoji sun matsa ƙaimi wajen sun ceto ɗaliban da aka sace a jihsr Kaduna. Sojojin sun gano inda 'yan bindigan suke a cikin kadurgumin daji.
Gwamnatin jihar Kaduna ta dauko hayar mai shiga tsakani a kokarin da ta ke yi na ganin an sako dalibai da malaman da aka sace kwanan nan a jihar.
Tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki Anguwar Makera karkashin garin Kwasakwasa da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna tare da kashe masallata.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Uba Sani, ya bayyana cewa har yanzun ba a kamo hanyar da ta dace ba a kokarin kawo ƙarshen matsalar tsaro da talauci a Najeriya.
Shugaban makarantar firamare ta LEA da ke Kuriga a jihar Kaduna, Sani Abdullahi ya tabbatar da cewa dalibai 287 na makarantar ne ‘yan bindiga sun yi garkuwa da su.
Wasu da ake zaton 'yan bindiga masu garkuwa da mutane ne sun farmaki makarantar firamare ta LEA a garin Kuriga, karamar hukumar Chikun ta Kaduna, sun sace dalibai.
Jihar Kaduna
Samu kari