Jihar Kaduna
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Giwa a jihar Kaduna sun nuna yadda jama'a suka haƙura da zama a gidajensu saboda yawaitar hare-haren ƴan bindiga a kauyuka 10.
Rundunar 'yan sanda ta tabbatar da harin da 'yan bindiga suka kai a kauyen Ambe da ke karamar hukumar Sanga a jihar Kaduna. Rundunar ta ce an kama dan bindiga 1.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a karamar hukumar Makarfi ta jihar Kaduna inda suka hallaka wani Dagaci tare da bankawa gidansa wuta.
Wasu hatsabiban 'yan bindiga sun sake kai mummunan hari a karamar hukumar Birnin Gwari a Kaduna inda suka sace Dagatai biyu da hallaka 'yan banga takwas.
ACP Olumuyiwa Adejobi, a wata zantawa da manema labarai a jihar Kaduna, ya ce an kama Ibrahim Mandi, wanda ake zargin ya kitsa harin jirgin kasan Abuja-Kaduna.
Rundunar sojojin Najeriya ta sanar da cewa ta kammala binciken kan harin bam wanda ya hallaka masu gudanar da Mauludi a kauyen Tudun Biri na jihar Kaduna.
Rundunar yan sanda a Kaduna sun kama wani Aminu Garba bisa zargin satar wata yar shekaru 10 sannan ya rufe ta a cikin firinji. Ana binciken lamarin
Jigon PDP a Najeriya, Segun Showunmi ya koka kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya ci amanar Nasir El-Rufai da Yahaya Bello kan halin da suke ciki a yanzu.
Tsagerun ƴan bindiga sun kai farmaki kan matafiya a babban titin Abuja zuwa Kaduna, sun kashe wani direba sannan sun tafi da mutim biyu zuwa cikin daji.
Jihar Kaduna
Samu kari