Jihar Kaduna
Jami'an rundunar yan sandan Najeriya sun yi nasarar kama wasu yan kungiyar Sara-Suka 98 yayin wasu ayyuka da suka gudanar tsakanin 26 zuwa 28 ga watan Afrilu.
Shugaban ƙasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya ce zai zauna na tsawon watanni 6a mahaifarsa Daura bayan miƙa mulki a watan Mayu, daga nan zai koma Kaduna da zama.
Wata mumunar gobara da ta tashi a kasuwar Yan Katako da ke Sabon Gari da ke yankin Zariya, jihar Kaduna ta yi sanadiyar konewar shaguna 150 da asarar miliyoyi.
Rahotanni sun tabbatar da aukuwar wani mummunan haɗarin mota wanda ya yi sanadiyyar rasuwar wasu jami'an ƴan sanda mutum uku a ƙaramar hukumar Giwa ta Kaduna.
Wani ya sari wata budurwa da suke soyayya a hannuwa da fuska, ya yi sanadiyyar ajalinta. Kakakin ‘yan sandan Kaduna, Muhammad Jalige ya nuna bakin kishi ya jawo
Wata mata, Karimatu Nuhu, ta yi karar 'mijinta' mai suna Musa Falalu, a kotun shari'ar musulunci da ke Rigasa a Kaduna kan zargin ya ki tafiya da ita Saudiyya.
Rahoron da muke samu daga jihar Kaduna ya bayyana dalibai mata na sakandare suka tsere daga hannun wasu tsagerun 'yan bindigan da suka sace su a jihar Kaduna.
Rahotanni daga mazauna kauyen Unguwan Liman sun nuna cewa yan ta'adɗa sun kashe Magajin Gari, sun kuma yi awon da mutane maza da mata da yawa a jihar Kaduna.
A yau aka taka wasan karshe a zabukan da INEC ta ce ba su kammalu ba a faɗin kasar nan, mun tara muku sakamakon zaben daga jihohin Katsina, Kaduna da Zamfara.
Jihar Kaduna
Samu kari