Jihar Kaduna
Gwamnatin jihar Kaduna ta kawo karshen dokar kulle da ta ƙaƙaba a Sabon Garin Nasarawa -Tirkaniya sakamakon rikicin da ya barke har aka kashe mutune biyu .
Mutum biyu sun riga mu gidan gaskiya sakamakon wani mummunan hatsari da ya faru a hanyar Abuja zuwa Kaduna. Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ranar Asabar
Yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa ne sun tare motocci da dama a garin Iche dake kusa da Kagarko a babban hanyar Kaduna zuwa Abuja suka sa sace wasu
Idan ajali ya yi kira ko me kake kuma a duk inda kake sai ka tafi, Gobara ta yi ajalin mata da miji da ɗiyarsu guda ɗaya a garin Kafanchan na jihar Kaduna.
Gwamnatin Nasiru El-Rufai a jihar Kaduna ta dawo da malamai 1,288 na makarantun firmare da aka kora a jihar kan faduwa jarrabawar cancanta wata 10 da suka wuce.
Miyagun yan bindiga da Kotu ta ayyanasu a matsayin 'yan ta'adda sun sace ɗaliban makarantat sakandiren jeka ka dawo a yankin karamar hukumar Kachia, Kaduna.
Gwamnatin jihar Kaduna ta ƙaƙaba dokar kulle a yankin Sabon Garin Nasarawa-Trikaniyya a ƙaramar hukumar Chikun ta jihar. Hakan na zuwa ne bayan rikici ya barke.
Sojojin Najeriya sun yi nasarar hallaka yan ta'adda 11 yayin wata musayar wuta da suka yi a karamar hukumar Birnin Gwari a Kaduna, Samuel Aruwan ya tabbatar.
Yayin da suke ci gaba da fatattakan yan ta'adda da miyaku a yankin arewa maso yamma, dakarun sojoji sun yi nasarar murkushe wasu yan bindiga biyar a Kaduna.
Jihar Kaduna
Samu kari